IQNA - Masu fafutukar kare hakkin bil adama a Amurka suna gargadin cewa umurnin zartarwa da Donald Trump ya sanyawa hannu zai iya share fagen farfado da dokar hana tafiye-tafiye da musulmi ke yi da kuma yin fito na fito da magoya bayan Falasdinawa.
Lambar Labari: 3492631 Ranar Watsawa : 2025/01/26
IQNA - Gwamnatin kasar Switzerland na neman hana duk wani nau'in rufe fuska a kasar tare da tarar wadanda suka karya doka.
Lambar Labari: 3492494 Ranar Watsawa : 2025/01/02
Bangaren kasa da kasa, fira ministan kasar Aljeriya ya sanar da cewa sun kafa sabuwar doka dangane da shigo da littafai da kuma kur’anai a kasar.
Lambar Labari: 3481165 Ranar Watsawa : 2017/01/24